Sabon Mai Horas da Barcelona Yakafa Tarihi

286

Sabon mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Barcelona wato Quique Setien ya kafa tarihi awasan da Barcelona ta fafata na farko.

Inda yafara kafa wannan tarihi akan kungiyar kwallon kafa ta Granada wasan da Barcelona ta sha dakyar daci 1 da nema.

Wannan sabon mai horas wa ya kafa tarihin mamaye wasa wato possession inda Barcelona suke da kashi 82 sukuma Granada nada kashi 18.

Yanzu dai shine mai horas wa na biyu daya kafa wannan tarihi bayan da tsohon mai horas da Barcelona wato Pep Guardiola ya kafa a kakar wasa ta 2005 zuwa 2006 da kuma kakar wasa ta 2011.

Turawa Abokai

2 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan