Hukumar kwallon kafa ta nahiyar Afrika wato CAF ta fitar da rukunin yadda wasannin share fage na neman cancantar buga gasar cin kofin duniya zata kasance wanda kssar Qatar zata karbi bakunci na 2022.
Inda aka fitar da rukunin daga A zuwa J, saidai kasar Najeriya tasami kanta a rukunin na C inda zata fafata da kasashen Cape Verde da Central Africa da kuma Liberia.
Ga jerin yadda aka fitar da rukunin daga A zuwa J:

Rukunin A:
Algeria
Burkina Faso
Niger
Djibouti
Rukunin B:
Zambia
Tunisia
Equatorial Guinea
Mauritania
Rukunin C:
Nigeria
Cape Verde
Central Africa
Liberia
Rukunin D:
Ivory Coast
Cameroon
Malawi
Mozambique
Rukunin E:
Mali
Uganda
Kenya
Rwanda
Rukunin F:
Egypt
Gabon
Libya
Angola
Rukunin G:
Ghana
South Africa
Zimbabwe
Ethiopia
Rukunin H:
Senegal
Congo
Togo
Namibia
Rukunin I:
Morocco
Guinea
Guinea Bissau
Sudan
Rukunin J:
DR Congo
Madagascar
Benin
Tanzania