Wasanni 8 ajere Ronaldo Najefa Kwallaye a Juventus

239

Ayanzu haka Ronaldo naci gaba da yin hayaki a kungiyar kwallon kafa ta Juventus dake kasar Italia.

Wannan ya biyo bayan da danwasan yake cin karensa babu babbaka amma awajen jefa kwallaye araga inda adaren jiya Juventus din ta lallasa Roma.

Yanzu dai ta tabbata cewar wasanni 8 da kungiyar kwallon kafan ta Juventus ta buga ajere dukkaninsu Christiano Ronaldo ya jefa kwallaye.

Ga jerin kungiyoyin kwallon kafan daya jefawa kwallaye ajere:

Sossoulo da Lazio da Udnessi da Sampadoria da Roma da kuma Parma.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan