Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ke nan a daren jiya, inda ya ke karbar tsohon Sakataren Gwamnatin jiha kuma tsohon dan Jamiyar PDP na tsagin Kwankwasiyya wayo Engr Rabiu Bichi da tawagar sa bayan sun bar tafiyar ta Kwankwasiyya kuma sun dawo APC karkashin jagaorancin Gwamna Ganduje.



Turawa Abokai
A gaskia mu yan’ arewa mubarka da bacci da muke munai marwa kanmu mafita sakamakon yadda Dan arewa yake shan Wala rashin tsaro da ga talauci yayi yawa gaskia ni a shawarata 2023 kar muyi siyasar ko a mutu ko ai rai muyi siyasar cancanta baruwan mu da wata jamiyar aduba can canta dan takara ko daga wata jamiyar mutun xa mu Duba mai kishin talakawan sa Wanda xai kawo Mana a gaji a wannan shekara ta 2023