Agobe Lahadi Za a Fafata Gasar NPFL Mako na 17

140

Kiris ya rage akawo karshen zagayen farko na gasar ajin Premier ta kasar nan inda agobe Lahadi za a fafata wasannin mako na 17 agasar ta NPFL.

Daga ciki harda wasan da kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars zatayi tattaki zuwa gidan Sunshine Stars na Akure:

Ga jerin wasannin daza a buga agobe Lahadi:

Katsina United da Ifeanyi Uba.

Abia Warriors da Warri Wolves

Akwa United da Heartland

Sunshine Stars da Kano Pillars

Adamawa United da Kwara United

Mountain Of Fire Ministry da Plateau United

Rivers United da Wikki Tourist

Lobi Stars da Nasarawa United

Dakkada da Jigawa
Golden Stars

Wasan Enyimba da Rangers ya zama kwantai sakamakon kungiyoyin suna buga gasar cin kofin ajin kwararru ta nahiyar Afrika.

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan