Da Ɗumi-Ɗumi- Kotu Ta Yanke Wa Maryam Sanda Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya

494

Wata Babbar Kotu dake Birnin Tarayya, Abuja ta yanke wa Maryam Sanda hukuncin kisa ta hanyar rataya sakamakon samun ta da laifin kashe mijinta, Bilyaminu Bello.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan