Athletico Madrid Sun Cimma Matsaya da Cavani

77

Kungiyar kwallon kafa ta Athletico Madrid dake kasar Spain sun cimma yarjejeniya da dan wasanni gaba na PSG wato Edison Cavani.

Inda kafin sannan kungiyoyin kwallon kafa da dama sun nemi danwasan amma yace yafi son zuwa kungiyar kwallon kafa ta Athletico Madrid.

Shin ko wacce irin gudun mawa Cavani zai baiya kungiyar kwallon kafa ta Athletico Madrid?

Danwasan dai ya kwashe shekaru a PSG inda yabuga wasanni da dama kuma ya jefa kwallaye masu yawa.

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan