Jigawa Golden Star da Lobi Stars Ayau Asabar

138

Ayau Asabar kungiyar kwallon kafa ta Jigawa Golden Star zata karbi bakuncin kungiyar kwallon kafa ta Lobi Stars wadda tazo daga Makurdi.

Inda zasu fafata wasan mako na 18 agasar ta ajin Premier ta kasar nan.

Za a take wasan da misalin karfe 4:00 na yamma a filin wasa na Sani Abacha dake Kofar Mata.

Lobi Stats dai sune suke jan ragamar teburin gasar da maki 31 ita kuma Jigawa tana matsayi na 18 da maki 14

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan