Real Madrid Da Athletico Madrid Agasar Laliga

151

Ayau manyan kungiyoyin kwallon kafa na birnin Madrid zasuyi karon kaho da kaho wato Real Madrid da Athletico Madrid afilin wasa na Santiago Bernabao.

Kungiyoyin kwallon kafan guda biyu sun hadu a junansu a kwanannan awasan karshe inda Real Madrid ta doke Athletico Madrid a Saudiyya.

Ko a tarihin haduwarsu Real Madrid tafi samun nasara akan Athletico Madrid da gagarumin rinjste.

Sun fara haduwa tun a 1906 inda Athletico Madrid tayi rashin nasara ahannun Real Madrid daci 2 da 1.

Inda sukayi haduwa ta karshe a gasar Supercopa inda Athletico Madrid sukayi rashin nasara daci 4 da 1 abugun daga kai sai mai tsaron gida.

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan