Dominic da Djokovic Awasan Karshe Na Tennis

160

Ayau Lahadi da misalin karfe 7:45 za a fafata wasan karshe na gasa mai daraja ta farko wato gasar Australian Open.

Inda za a fafata wannan wasan karshe tsakanin Dominic Thiem da Novac Djokovic.

Wannan shine karo na farko da Dominic Thiem yazo wasan karshe na Australian Open inda shikuma Djokovic wannan shine karo na 8 dayazo wasan karshe awannan gasa.

Djokovic dai yana da salon lashe mutane a gasar Tennis inda shikuma Dominc Thiem yana da sa’a sosai a gasar shima

Turawa Abokai

1 Sako

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan