Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool naci gaba da kundime kungiyoyin kwallon kafan da suke fafata gasar ajin Premier ta kasar Ingila.
Inda ko a jiya sun kundume kungiyar kwallon kafa ta Southampton daci 4 da nema.
Tun tuni ta tabbata cewa kowacce kungiyar kwallon kafa a Ingila ta karaya daukan gasar ta Premier ganin yadda Liverpool ke sharafinsu.

Yanzu dai daga waaannin da suka buga gabadaya kunnen doki 1 sukayi amma duk sunyi nasara asauran wasanninsu.
Shin ko Liverpool zasu karya wannan tarihin na cewa basu taba daukan gasar Premier ba tunda aka sauya masa suna?
Turawa Abokai