Kungiyar kwallon kafa ta Brussia Dortmund dake kasar Jamus ta dana tarko akan danwasanta wato Sancho.
Inda kungiyoyin kwallon kafa da dama suka nuna sha awarsu ta daukansa daga kasashe daban daban musamman kungiyoyin kwallon kafar kasar Ingila.

Dortmund dai ta bayyana cewar matukar anaso arabasu da dan wasan to sai anbata kudi har £150m.
Turawa Abokai
[…] Muƙalar Da Ta GabataDortmund Taci Buri Akan Jadon Sancho […]