Sarkin Kano Sanusi II Ya Jagoranci Taron Saukar Alƙur’ani Mai Girma

235

Hotunan yadda Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammad Sanusi II Ya Ke Jagoranci Saukar Haddar Alkur’ani Mai Girma Na Madarasatul Diya’ut-Tilawati Lil Qur’anil Kareemi Waddirasatil Islamiyya Wanda aka Gudanar a Kofar Nassarawa Titin Masallacin Jalli.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan