Wakilan Shugaban Kamfanin Azman Group Alh Dr. Abdulmunaf Yunusa Sarina Yayin Ziyarar Girmamawa Da Suka Kai Fadar Maimartaba Sarkin Rano, Alhaji, Dr. Amb. Tafeeda Abubakar Ila.
A yayin Ziyarar Sarkin Ya Bayyana Farin Cikinsa tare da Kuma Yin Addua’r Allah Ya Ciyar Da Kamfanin Azman Group Gaba, Ya Kuma Daukaka Shi A Kano da Najeriya Dama Duniya Baki daya.
Real Awwal King Abdulaziz
Huzaifa Sale Shugaba
Turawa Abokai