Chelsea Zata Sayo Jeremie Boga Daga Sossoulo

138

Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea dake kasar Ingila ta bayyana cewar zata sayo Jeremie Boga daga kungiyar kwallon kafa ta Sossoulo dake kasar Ingila.

Chelsea ne suka tabbatar da hakan cewar suna bukatar su sayo wannan danwasa kuma a sannan kakar wasan.

Chelsea dai na karkashin jagorancin mai horas wa Frank Lampard ne wanda shima tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafan ta Chelsea ne.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan