Kasashen Korea Ta Kudu da USA Sun Fitar da Riguna

17

Kamfanim Nike ya fitarwa da kasashen Amurka da Korea ta Kudu sababbin riguna dazasuyi amfani dasu har zuwa wani lokaci.

Inda za a iya cewa wadannan kasashe sun canja fasalin irin rigunan da suka sawa aduniyar kwallon kafa ada.

Yanzu Amurka nasu yakoma fara da kuma blue mai duhu inda ita kuma Korea ta Kudu nasu ya koma fari mai ratsin baki da kuma ja tsallin fari.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan