Sarkin Bichi Aminu Ado Bayero Sun Gana Da Shugaba Buhari

144

Mai martaba Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero tare da wata tawagar dattawan Kano, ƙarkashin jagorancin gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje sun yi wata ganawa ta musamman da shugaban kasa Muhammad Buhari a fadarsa da ke Abuja.

Wannan dai shi ne karon farko da ɗaya daga cikin sababbin Sarakunan Bichi da Rano da Gaya da kuma Ƙaraye ya samu damar ganawa da shugaba Muhammadu Buhari a fadarsa.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan