Sociedad Ta Caskara Real Madrid Har Gida

163

Kungiyar Kwallon kafa ta Real Sociedad ta caskara kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid har gida agasar Copa del Rey daci 4 da 3.

Wannan shine karon farko akarkahin mai horas wa Zidane dawata kungiya ta zubawa Real Madrid kwallaye 4.

Sakamakon wannan rashin nasara da Real Madrid tayi yasanyata ficewa daga gasar ta Copa del Rey.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan