An Kammala Taron Karawa Juna Sani

134

An kammala taron karawa juna sani inda aka baiwa masu horas wa horo na ‘yan kasa da shekara 15 na gasar NPFL hadin gwiwa da gasar Laliga ta kasar Andalos.

Inda aka kwashe shekaru 3 anayin wannan taron na horas da matasa masu horas wa a filin wasa na MKO Abiola dake babban birnin tarayya Abuja.

Yayin kammala wannan taro sabon ministan wasanni na kasar nan wato Sunday Dare ya halacci wajen.

Ayanzu dai tun daga fara wannan abu na hadin gwaiwa an horas da matasan masu horas wa sama da 400.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan