Wasannin Gasar NPFL Mako Na 19

82

Ayau Lahadi za a fafata wasannin gasar ajin Firimiya ta kasar nan wasannin mako na 19.

Inda za a fafata wasannin afilayen wasanni daban daban afadin tarayyar kasar nan.

Ga jerin wasannin daza a fafata kar haka:

Enyimba da Abia Warriors

Katsina United da Warri Wolves

Akwa United da Enugu Rangers

Sunshine Stars da Ifeanyi Uba

Adamawa United da Heartland

Mountain Of Fire Ministry da Kano Pillars

Rivers United da Kwara United

Lobi Stars da Wikki Tourist

Jigawa Golden Stars da Nasarawa United

Za a take dukkanin wasannin da misalin karfe 4:00 agogon Najeriya.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan