Saƙon Dakta Ahmad Ibrahim BUK Zuwa Ga Shugaba Buhari Da Sauran Gwamnoni

193

Ina Shugaban Kasa? Shin lokacin da kake neman mulkin ba addua kake yi Allah Ya baka ba?
Ya ake yi talakawa ke kwana da yunwa?
Ya ake yi ana sace mutane?
Ina tattalin arzikin kasa?
Ina TSARO? Ina fushin ka? Ina kokarin ka?

Wallahi sai Allah Ya tsayar da kai Ya tambaye ka.

Ina Gwamnoni? Kuna ina aka sace ‘ya’yan Musulmi? Me ya sa aka kai su wajen arna? Yaya aka yi aka arnartar da su? Me ya aka aka ci abinci a gidan gwamnati aka koshi gidan talakawa babu abinci?

Sai an yi magana ku ce ku ‘yan siyasa ne shin Allah ba shi da iko akan ‘yan siyasa?
Daga Shafin Maje El-Hajeej

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan