Sakamakon Wasannin Gasar NPFL Mako na 19

102

An fafata wasannin Gasar ajin Premier ta kasar nan wasannin mako na 19 tsakanin kungiyoyin kwallon kafa guda 20 dake fadin tarayyar kasar nan.

Daga ciki harda wasan da kungiyar kwallon kafa ta Enyimba wato zakarun gasar sukasha da kyar daci 2 da 1 ahannun Abia Warriors.

Ga jerin sakamakon wasannin:

Asabar.

Dakkada 0 – 0 Plateau United

Lahadi

Enyimba 2 – 1 Abia Warriors

Katsina United 2 – 1 Warri Wolves

Akwa United 0 – 0 Enugu Rangers

Sunshine Stars 2 – 0 Ifeanyi Uba

Adamawa United 1 – 0 Heartland

Mountain Of Fire Ministry 3 – 1 Kano Pillars

Rivers United 1 – 0 Kwara United

Lobi Stars 2 – 1 Wikki Tourist

Jigawa Golden Stars 1 – 0 Nasarawa United

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan