Wasan Dortmund Da Leverkusen Yafi Kowanne Kyau

87

Wasan kungiyar kwallon kafa ta Bayer Leverkusen da Brussia Dortmund yafi kowanne kyau a gasar Bindes Liga ta kasar Jamus awannan makon.

Kungiyar Kwallon kafa ta Brussia Dortmund tayi rashin nasara ahannun kungiyar kwallon kafa ta Bayer Leverkusen awasan dasuka fafata daci 4 da 3.

Inda Leverkusen din ta casasu daci 4 da 3 wasan da aka jefa kwallaye 7 rigis.

Inda afarkon wasan Leverkusen ne suka shiga gaba sannan kuma Dortmund suka rama suma suka shiga gaba.

Amma wasan dayakai 3 da 3 can adaidai mintina na 82 Leverkusen ta kara kwallo ta 4 inda ahaka aka tashi.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan