Tawagar Zainab Bulkachuwa Sun Kaiwa Sarkin Kano Sanusi II Ziyarar Ban Girma

95

Mai martaba Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya karbi bakuncin Shugabar kotun daukaka kara ta Najeriya, wato Mai Shari’a Zainab Bulkachuwa, da Alkaliyar kotun koli Mai Shari’a Uwani Abba Aji, da sauran manyan alkalai na kotun daukaka kara ta Najeriya wadanda suka kawo wa Sarki ziyarar ban girma a fadarsa.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan