Abubuwa 4 da ya kamata Kowa ya sani game da Rana

205

Ita dai rana fitilar da Ubangiji ya halitta mana ce domin rayiwa da sanin lokaci; rana ko dare. Amma ga wasu hujjoji 4 da zasu ƙara maku ilimi da al’ajabi kan rana.

1 Rana halittar Allah madaukaki ce wadda in daza a saka kwatankwacin girman duniyar mu sau miliyan 20 zata ɗauke.

2 Rana na da kimanin shekaru biliyan 4 da miliyan dubu ɗari 6, wadda ke nuni cewar Ranar ta kai rabin shekarun ta.

3 mintina takwas rak rana ke ɗauka kafin hasken ta ya iso doniyar mu ta bil Adam.

4 Haka zalika rana na tafka gudun kimanin kilo mita 220 a sakan guda rak.

Ma’aikatar Sararin Samaniya ta Tarayyar Turai (ESA) ta rawaito.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan