Jigawa Tayi Rashin Nasara A Kwantan Wasanta

128

Kungiyar kwallon kafa ta Jigawa Golden Star tayi rashin nasara a kwantan wasanta data fafata ayammacin yau Laraba.

Inda Jigawan tayi rashin nasara ahannun Enugu Rangers daci 1 mai ban haushi.

Wasan dai saida akakai ruwa rana kafin Rangers din ta jefa kwallon 1 tilo Inda sai a mintina na 73 danwasan kungiyar kwallon kafa ta Rangers wato Madaki.

An fafata wannan wasa acan jahar ta Enugu inda ayanzu haka Rangers din tana da sauran kwantayen wasanni dazata fafata anan gaba.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan