Mukamin da Aka Baiwa Yobo A Super Eagles

88

Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles wato Joseph Yobo ya sami mukami a babbar kungiyar kwallon kafa ta kasar nan wato Super Eagles.

Inda aka nadashi a matsayin mataimakin mai horas da kungiyar kwallon kafa ta kasar nan na biyu.

Yobo dai ya maye gurbin Imama Amapakabo ne inda shikuma Salisu Yusuf yake a matsayin mataimakin mai horas wa na 1.

Yobo dai ya baiwa Najeriya gudun nawa aharkar kwallon kafa sannan kuma ya taba zama jagora wato Captain na Super Eagles.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan