Colina Ya Cika Shekaru Sittin Ajiya

96

Shahararren mai busa wasannan dan asalin kasar Italia wato Pierluigi Collina ya cika shekara 60 a jiya Alhamis.

Inda ajiyan yayi bikin murnar zagayowar ranar haihuwarsa inda aka haifeshi a ranar 13 ga watan Feburairu 1960 agarin Bologna dake kasar Italia.

Wannan alkalin wasa yafara alkalanci tun daga kananan kungiyoyi inda yafara da Serie C2 yadawo busa a Serie C1 daga nan ya dawo Serie B sannan kuma yadawo alkalanci a Serea A.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan