An Casu Tsakanin Valencia Da Athletico Madrid

14

Ansha gumurzu adaren jiya tsakanin kungiyoyin kwallon kafan Valencia da Athletico Madrid agasar Laliga.

Inda wasan aka tashi kungiyar kwallon kafa ta Valencia nadaci 2 Athletico Madrid ma nadaci 2.

Kowacce kungiya acikinsu har yanzu tana cikin kungiyoyin kwallon kafan dazasu buga wasannin zagaye na 16 na gasar zakarun turai.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan