Man City Ta Karbi Hukunci Mai Zafi Daga Uefa

121

Kungiyar Kwallon kafa ta Manchester City dake kasar Ingila ta karbi hukunci mai zafi daga hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai wato Uefa.

Inda aka dakatar da kungiyar kwallon kafan ta Manchester City buga gasar zakarun nahiyar turai har tsawon shekara biyu.

Haka zalika anci tarar kungiyar makudan kudade sakamakon karya dokokin hukumar ta Uefa.

Daga karshe Manchester City ta dauki matakin daukaka kara kan wannan hukunci da aka yankemata

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan