Sharafin Da Messi Yayi A Duniyar Kwallo

87

Sanin kowa ne Leonel Messi yana ci gaba da sharafinsa a duniyar Kwallon kafa wanda ya kafa tarihi da dama.

Messi ya buga wasanni 714 aduniyar kwallon kafa tunda ya fara.

Haka ya jefa kwallaye 622 aragar kungiyoyin kwallon kafa daban-daban.

Messi ya taimakawa abokan wasansa sunci kwallaye 261.

Messi bai tsaya nanba inda ya lashe kyautar Ballon d’Or har sau 6.

Sannan ya zuwa yanzu Messi ya lashe kufuna 34 aduniyar kwallon kafa.

Saidai har yanzu Messi ya kasa lashe gasar cin kofin duniya.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan