Gasar NPFL Wasannin Mako Na 21

82

Ayammacin yau Lahadi za a fafata wasannin mako na 21 na gasar ajin Premier ta kasar nan.

Ciki harda wasan da kungiyar kwallon kafa ta Jigawa Golden Stars zata karbi bakuncin kungiyar kwallon kafa ta Wikki Tourist na garin Bauchi.

Ga jerin wasannin daza a fafata ayau :

Lobi Stars 16 : 00 Plateau Unite

Mountain Of Fire Ministry 10 Heartland

Rivers United da Kano Pillars.

Adamawa United da Ifeanyi Uba

Sunshine Stars da Enugu Range

Akwa United da Warri Wolves

Katsina United da Abia Warriors

Nasarawa U Enyimba

Jigawa Golden Star da Wikki Tourist.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan