Hotunan Sarkin Kano Sanusi II Da Mai Alfarma Sarkin Muslim

142

Mai Martaba Sarkin Kano Muhammad Sanusi II tare da Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar, ya yin Kaddamar da Fefen CD Na Saukar Karatun Al’qur’ani Mai Girma Na Gwana Nafisatu Yusuf Abdullahi Bichi wanda aka Gudanar a dakin Taro dake Mumbayya, Kano.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan