Buhari Ya Shiga Ganawar Sirri Da Shugabannin Rundunar Tsaro

133

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, yana wata ganawar sirri da shugabannin tsaro tare da Sufeta Janar na ƴan sandan ƙasar nan.

Ana dai gudanar da ganawar sirrin ne a fadar shugaban kasa Abuja.

Wannan dai yana zuwa ne kasa da kwana daya da shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa, nan da ‘yan makwanni masu zuwa, ‘yan al’ummar ƙasar nan za su shaida yadda za a dauki tsauraran matakan murkushe mayakan Boko Haram har abada.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan