Sakamakon Wasannin Mako Na 21 Na Gasar NPFL

95

Ayammacin jiya an fafata wasannin gasar ajin Firimiya ta kasar nan wasan mako na 21 afilayen wasanni daban daban.

Saidai kafin wasan jiya tun aranar Asabar an fafata wasa tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Dakkada da inda aka tashi kunnen doki babu ci.

Ga jerin sakamakon wasannin kamar haka:

Lobi Star 0 – 0 Plateau United.

Sunshine Stars 0 – 0 Enugu Rangers

Akwa United 1 – 1 Warri Wolves.

Jigawa golden Star 2 – 1 Wikki Tourist

Rivers Utd 2-1 Kano Pillars

Mountain Of Fire Ministry 0 – 0 Heartland

Adamawa United 2 – 1 Ifeanyiubah

Katsina United 1 – 0 Abia Warriors

Nasarawa United 2 – 0 Enyimba

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan