Ko Manchester Utd Zata Kai Gaci Awasan Yau

141

Adaren yau za a fafata wasan zagaye na biyu na ‘yan 32 tsakanin kungiyar kwallon kafa ta Manchester United da kungiyar kwallon kafa ta Club Brudge.

Za a fafata wannan wasa a filin wasa na Oldtraford dake kasar Ingila wato cikin garin Manchester kenan.

Wasan farko dai an tashi kunnen doki tsakanin kungiyoyin kwallon kafan guda biyu inda aka tashi wasa 1 da 1.

Manchester United na bukatar atashi kunnen doki mara ci wato 0 – 0 kukuma ta sami nasara domin kaiwa matakin wasan ‘yan zagaye na 16.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan