Chelsea Ta Lallasa Liverpool Agasar F.A

159

Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta lallasa kungiyar kwallon kafa ta Liverpool agasar F A Cup da suka fafata adaren jiya daci 2 da nema wasan daya baiwa mutane mamaki matuka da gaske irin yadda Chelsea ta buga kwallo.

An fafata wannan wasa a filin wasa na Stanford Bridge dake birnin London akasar ta Ingila agaban dubban mahoya baya.

Yanzu dai ta tabbata cewa anci kungiyar kwallon kafa ta Liverpool sau biyu a Jere batare da sun jefa kwallo ba wanda rabon da haka ta faru run a 2015 wato tun bayan zuwan Jurgen Klopp.

Yanzu kuma kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta sami damar kaiwa mataki na gaba awannan gasa ta cin kofin Kalu-bale na kasar ta Ingila.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan