Samakon Wasannin Gasar F.A Ta Kasar Ingila

121

Ajiya Laraba an fafata wasannin gasar Kalu-bale wasannin zagaye na 5 akasar Ingila tsakanin kungiyoyin kwallon kafa guda shida.

Yayin da wasan yayiwa wasu kungiyoyin kwallon kafan dadi sannan kuma ya yiwa wasu kungiyoyin kwallon kafan daci.

Ga jerin sakamakon wasannin da aka fafata:

Sheffield Wednesday 0 – 1 Manchester City

Leicester City 1 – 0 Birmingham City

Tottenham Hotspur 2 – 3 Norwich City abugun daga kai sai mai tsaron gida.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan