Gasar Wasannin FA Ta Ingila

169

Tun bayan da aka kammala wasannin zagaye na biyar a gasar
F.A ta kasar Ingila a tsakiyar makonnan, yanzu an fitar da yadda jaddawalin wasannin kusa dana kusa dana karshe zasu kasance.

Anga yadda wasu kungiyoyin kwallon kafan suka sha da kyar yayin da akayi waje da wasu kungiyoyin Kwallon Kafan ciki harda kungiyar kwallon kafa ta Tottenham Hotspur.

Ga yadda aka fitar da jaddawalin wasannin:

Norwich da Manchester United.

Sheffield United da Arsenal

Newcastle da Manchester City.

Leicester City v Chelsea

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan