Shehu Sani Ya Buƙaci Ganduje Ya Yiwa Sarkin Kano Afuwa

70

Tsohon dan majisar dattawan kasar nan mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya Sanata Shehu Sani, ya bukaci Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje da ya yafewa Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II, sannan ya manta da abin da ya faru.

Shehu Sani, ya kara da cewa, Sarkin ya ci gaba da rike masarautar, wataran gwamnan zai bukaci Sarkin.

Tsohon Sanatan ya wallafa hakan ne a shafinsa na Twitter.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan