Za a Fafata Wasannin Gasar Firimiya Wasannin Mako Na 23

124

Za a fafata wasannin mako na 23 a gasar ajin Firimiya ta Najeriya ayau Lahadi tsakanin kungiyoyin kwallon kafa da dama.

Daga ciki harda wasan da kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars zata kaiwa Lobi Stars na garin Makurdi ziyara.

Ga jerin yadda za a fafata wasannin:

Dakkada da Heartland

Rivers United da Ifeanyi Uba

Lobi Stars da Kano Pillars

Jigawa Golden Star da Kwara United

MFM da Enugu Ranger

Sunshine Stars da Abia Warriors

Wikki Tourist da Plateau United

Nasarawa United da Katsina United

Adamawa United da Warri Wolves.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan