Sakamakon Wasannin Gasar Ajin Firimiya Ta Najeriya

16

fafata wasanni da dama a filayen waanni daban daban dake fadin tarayyar kasar nan ayammacin jiya Lahadi.

Daga cikin wasannin akwai wasan da Wikki Tourist tayi rashin nasara har gida daci 1 da nema ahannun kungiyar kwallon kafa ta Plateau United.

Ga yadda wasannin suka kasance:

Nasarawa United 3 – 0 Katsina United

Jigawa Golden Stars 2 – 1 Kwara United.

Dakkada 1 – 0 Heartland

Rivers United 1 – 0 Ifeanyi Uba

Moumtain Of Fire Ministry 0 – 0 Enugu Ranger

Sunshine Stars 1 – 0 Abia Warriors

Wikki Tourist 0 – 1 Plateau United

Lobi Stars 2 – 2 Kano Pillars.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan