Kwallo 8 Ta Tabbata Akan Valencia Gida Da Waje

130

Kwallaye 8 rigis gida da waje kungiyar kwallon kafa ta Atalanta ta saukewa Kunngiyar kwallon kafa ta Valencia awasanni guda 2.

Inda a jiya a kasar Andalos Atalanta ta zazzagawa Valencia kwallaye guda 4 rigid sannan gasa ta zakarun nahiyar turai, kuma bisa wannan nasara da Atalanta ta samu ta sami tikitin buga wasan kusa Dana kusa dana marshe.

Saidai kungiyar kwallon kafan ta Atalanta ta bayyana cewar ta sadaukar da dukkanin kwallayen guda 4 ga garinnan na kasar Italia da cutar Coronavirus tayiwa kamun kazar kuku wato Bergamo.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan