Sarkin Bichi Ya Kawo Ziyarar Ban Girma Ga Masarautar Kano

218

Mai Martaba Sarkin Bichi Alhaji Nasiru Ado Bayero ya kawo ziyarar gaisuwar ban girma ga dan’uwan sa kuma Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero a fadar sa dake masarautar Kano. Allah kara hada kan shugabannin mu baki daya amin. Ran sarakunan mu ya dade.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan