Wasannin Mako Na 25 Na Gasar NPFL Ayau Laraba

73

Ayau Laraba za a fafata wasannin mako na 25 na gasar ajin Firimiya ta kasar nan tsakanin kungiyoyin kwallon kafa guda 10 afilayen wasanni daban-daban.

Ciki harda wasan da kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars zatayi tattaki zuwa gidan Wikki Tourist na garin Bauchin Yakubu.

Ga jerin wasannin daza a fafata kamar haka:

Plateau United da Kwara United

Wikki Tourist da Kano Pillars

Jigawa Golden Stars da Heartland

Lobi Stars da Ifeanyi Uba

Dakkada da Enugu Rangers

Rivers United da Warri Wolves

MFM da Abia Warriors

Adamawa United da Enyimba

Sunshine Stars da Katsina United

Nasarawa United da Akwa United

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan