Daga alƙaluman bayanan da hukumar kiyaye yaɗuwar Cututtuka ta ƙasa NCDC, Kawo yanzu an samu rahoton ɓullar Annobar Covid-19 (Coronavirus) a jihohi 25 wanda hakan ke nufin jihohi 12 kacal ba a samu ɓullar cutar ba.

A daren jiya Talata 22 Afrilu an tabbatar da mutane 782 na ɗauke da cutar, 197 sun warkesia kuma 25 da suka rasa rayuwarsu.

Ga jerin sunayen jihohi da har yanzu a samu ɓullar cutar ba;
1.Adamawa
2.Bayelsa
3. Cross River
4. Nasarawa
5. Plateau
6. Taraba
7. Yobe
8.Ebonyi
9.Imo
10.Kebbi
11.Kebbi
12.Zamfara States
Turawa Abokai