Jerin ‘Yan Wasan Dasukafi Lashe Gasar Firimiyar Ingila

132

Gasar ajin Firimiya ta ƙasar Ingila gasace da har agamata ba kowanne danwasane yake samun nasarar lasheta ba, inda wasu ‘yan wasan kuma suke lashe gasar fiye da 1 wasu kuma har sama da 5 sun lashe.

Amma kuma mafi yawa wadanda suka lashe gasar sau 1 sunfi yawa a tarihin gasar kamar yadda yake a tarihin gasar tun daga kafata shekaru da dama dasuka gabata.

Saidai mafi yawan ‘yan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Manchester United sune sukafi yawan lashe gasar tunda aka sauyamata suna duba da cewar sunyi mamaya a lokacin na ruwan lashe gasar dasuka yi.

Ga jerin ‘yan wasan dasukafi yawan lashe gasar ta ajin Firimiyar Ingila:

  1. Ryan Giggs ya lashe gasar sau 13.
  2. Paul Scholes ya lashe gasar sau 11.
  3. Gary Neville ya lashe gasar sau 8.
  4. Denis Irwin ya lashe gasar sau 7.
  5. Roy Keane ya lashe gasar sau 7.
  6. David Beckham ya lashe gasar sau 6.
  7. Nicky Butt ya lashe gasar sau 6.
  8. Phil Neville ya lashe gasar sau 6.
  9. Ole Gunnar Solskjær ya lashe gasar sau 6.
  10. Rio Ferdinand ya lashe gasar sau 6.
Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan