Tunda Kingsley Common yafara fafata wasa amatsayinsa na babban danwasan a manyan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa daban-daban duk sheakara saiya lashe gasar league.
Ɗanwasan dai dan asalin ƙasar Faransa ne kuma ya buga wasanni a manyan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa guda uku inda ahalin yanzu yake fafata wasansa a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bayern Munich.
Common dai ya lashe gasar league har sau 8 ajere:
Kakar wasa ta 2012 zuwa 2013 da da kuma kakar Wasa ta 2013 zuwa 2014 ya lashe gasar French League One a Paris Saint Germain.

Ya lashe gasar Serea A a kakar want to ta 2014 zuwa ta 2015 a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Juventus.
Ga jerin shekarun dayalashe gasar Bundes Liga ta ƙasar Jamus:
2015 zuwa 16.
2016 zuwa 2017.
2017 zuwa 18.
2018 zuwa 2019.
2019 zuwa 2020.
Turawa Abokai