Yadda Liverpool Ta Fitar Da Sabuwar Kalar Riga

82

Zakarun gasar nahiyar turai kuma zakarun gasar ajin Firimiyar Ingila wato Liverpool ta fitar da sabuwar samfurin kalar rigar dazatayi amfani da ita a sabuwar kakar wasa daza a shiga ta bana wato kakarwasa ta 2020 zuwa 2021.

Liverpool ta bayyana kalar rigar ayau Alhamis kuma tuni kalar rigar ta bazu a birnin Liverpool harda ƙasar ta Ingila dama sassa daban-daban na duniya.

Saidai wannan sabuwar kalar rigar Liverpool ta bayyana cewar ita sabuwar kalar rigar zatayi amfani da itane awasannin dazata dinga bugawa na waje wato abin da bature yake kewa away matches.

Turawa Abokai

RUBUTA AMSA

Rubuta ra'ayinka
Rubuta Sunanka a nan