Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da biyan mafi ƙarancin albashi na N30,000, tare da koma wa tsohon albashi na N18,000.
Gwamnatin ta ce ta ɗauki wannan mataki ne sakamakon matsin tattalin arziƙi da annobar COVID-19 ta jawo.
Turawa Abokai